Sojojin Nijar 17 sun hallaka a sakamakon harin ta’addanci
Ma’aikatar tsaron jamhuriyar Nijar ta sanar da mutuwar sojojin kasar 17, a wani harin kwanton bauna da aka kai musu cikin wani yanki dake arewa maso yammacin kasar, gab da iyakar Burkina Faso. Ta cikin wata sanarwa da ma’aikatar Sojojin Nijar da tsaron kasar ta fitar yau ta ce maharan da ake zargin yan … Read more