- 💥TIRKASHE: Tinubu Ya Rubuta ma Senate, Wasu Matakai (7) da Yakeso ya dauka akan Kasar Nijar, Yana Neman Sahalewar su… Matakan Sun Hada da:
– Girke Sojoji a Kasar, Domin su Tursasa Masu juyin Mulkin.
– Yanke Wutan NEPA Gaba Daya a Kasar Nijar din.
– Neman Agajin Soji daga Kasashen duniya domin tabbatar da Dokar da ECOWAS ta gindaya wa ko wacce Kasa dake karkashin ta.
– Dakatar da Shiga da Fitan Jirgi daga Kasar Nijar din.
– Toshe hanyoyin shiga da kayayyaki Kasar, Musamman ma daga Lagos.
– Saka Doka akan shiga lamuran Kasar, Musamman ma a Social media, Da kuma kama duk Wanda ya karya Dokar.
– Rufe dukkan Bodojin Kasar na Kasa, Ma’ana Bodojin da ake shiga Kasar ta Nijeriya dama sauran kasashen ECOWAS.
📝Elmuaz Lere