Labarai

labari da dumi duminsa Sunan Ministocin da aka fitar yau

labari da dumi duminsa Jerin Sunan Ministocin da aka fitar yau

  1. LABARI DA DUMI DUMINSA

Wadannan sune ministocin Tinubu zagaye na biyu. Jama’a me zaku ce game da wadannan sunayen, musamman akwai wadanda ake zarginsu da almundahna da dukiyan al’umma a lokacin da suke gwamnoni?

 

 

1. Ahmad Tijjani Gwarzo.
2. Maryam Shetty.
3. Yusuf Tanko Sununu.
4. Atiku Bagudu.
5. Bello Matawalle.
6. Ibrahim Geidam.
7 Simon Bako Lalong.
8. Alkali Ahmed Sa’id.
9. Uba Maigari Amadu.
10. Gboyega Oyetola.
11. Aliyu Sabi Abdullahi
12. Heineken Lokpobiri
13. Lola Adejo.
14. Tunji Alausa.
15. Tahir Mamman.
16. Shuaibu Abubakar.
17. Ishak Salako.
18. Zephaniah Jissalo.
19. Bosun Tijjani.

APPLY NOW!  President Bola Ahmed Tinubu to Attend 78th UN General Assembly.