Sojojin Najeriya sun binne gawarwakin dakaru 20 da aka kashe
Rundunar sojin Najeriya ta binne gawarwarkin dakarunta 20 da ‘yan bindiga suka yiwa kwanton-ɓauna suka kashesu a Nijer State. A makon da ya gabata sojojin suka ce dakarunsu 36 aka kashe a wani kwanton-ɓauna da ‘yan ta’adda suka yi musu a kan hanyar Zungeru zuwa Tegina, sannan kuma da faduwar wani jirgin yaƙin sojin a … Read more