Farashin dala na ci gaba da sauka a Najeriya
Farashin dala na faɗuwa a kasuwannin canjin kuɗi a Najeriya daga naira 940 zuwa naira 890 a safiyar Laraba, kamar yadda bayanan da BBC ta samu daga kasuwannin canji a birnin Legas suka nuna. Bayanan sun ce a safiyar jiya Talata, an sayar da dalar Amurka a kan naira 940, da yamma kuma, ta … Read more