Yadda aka sace mata kimanin Arba’in a Borno

Yadda aka sace mata kimanin Arba'in a Borno » Alfijir

A daren Alhamis ne, ƴan bindiga waɗanda ake zargin mayaƙan Boko Haram ne suka sako matan da suka sace daga wani ƙauye na ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno.   Matan sun isa gida ne cikin tsakiyar dare da ƙyar, cike da gajiya, jigata kuma a galabaice.   Borno, na cikin jihohin da suka fi … Read more

Tirkashe Kotun Birtaniya Ta Tuhumi Diezani Kan Zargin Karbar Cin Hanci

Tirkashe Kotun Birtaniya Ta Tuhumi Diezani Kan Zargin Karbar Cin Hanci » Alfijir

Alison-Maduke ta rike mukamin ministar mai a zamanin mulkin tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan daga 2010 zuwa 2015.   WASHINGTON, D.C. — Wata kotu a Birtaniya ta tuhumi tsohuwar shugabar kungiyar kasashe masu arzikin mai ta OPEC, Diezani Alison-Madueke da laifin karbar cin hanci a lokacin tana rike da mukamin ministar mai a Najeriya. Hukumar … Read more

Su wane ne kusoshin gwamnatin Tinubu?

Su wane ne kusoshin gwamnatin Tinubu? » Alfijir

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da ministocinsa a ranar Litinin, kimanin wata uku bayan kama aiki.   Majalisar ministocin mai ƙunshe da mutum 45 na cike da tsofaffin gwamnoni da ƴan majalisar dokoki.   Kimanin rabin ministocin tsofaffin gwamnoni ne da tsofaffin ƴan majalisa.   Majalisar ministocin kuma ta ƙunshi ƙwararru daga ɓangarori da … Read more

Sojojin Najeriya sun ceto yar makarantar Chibok bayan shekara 9

Sojojin Najeriya sun ceto yar makarantar Chibok bayan shekara 9 » Alfijir

Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto daya daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok, wadda mayaƙan Boko Haram suka sace bayan shafe shekaru tara a hannunsu.   Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa an yi nasarar ceton ne a garin Maiduguri na jihar Borno, kuma an gabatar da ita a hedikwatar rundunar Operation Hadin Kai … Read more