Babban Bankin Najeriya Ya karyata zan zai Canja Kuɗaɗen kasar
Babban bankin Najeriya na jan hankalin al’ummar kasar kan cewa sakon dake yawo a kafafen sada zumunta da wasu jiridu cewar za a canja Kudaden kasar ba gaskiya bane, kazon gizo ne kawai Don haka babban bankin ya ke jan hankalin ku da kuyi watsi da wannan zancen, babu kamshin gaskiya cikinsa. … Read more