Labarai

Babban Bankin Najeriya Ya karyata zan zai Canja Kuɗaɗen kasar

Babban bankin Najeriya na jan hankalin al’ummar kasar kan cewa sakon dake yawo a kafafen sada zumunta da wasu jiridu cewar za a canja Kudaden kasar ba gaskiya bane, kazon gizo ne kawai

 

Don haka babban bankin ya ke jan hankalin ku da kuyi watsi da wannan zancen, babu kamshin gaskiya cikinsa.

APPLY NOW!  Makamin da Rasha ta harba ya kashe mutum 7 ya jikkata 144 -

 

Babban Bankin Najeriya Ya karyata zan zai Canja Kuɗaɗen kasar » Alfijir

 

Cikin wata takaitaccen rubutu da suka wallafa a shafin mu na Yanar Gizo, sun tabbatar da cewa ba gaskiya bale.