Labarai

Hon, Mannir Babba Ɗan Agundi Yayi Nasara A Kotu Inda Ta Tabbatar Masa Da Kujeran Sa.

DA DUMI DUMIN SA:

 

Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Mannir Babba Ɗan Agundi A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Kumbotso Dake Kano.

 

Kotun ta yanke shari’ar ne a yau litinin 11/09/2023, bayan samun sahihan hujjoji daga wanda ake tuhuma. Inda ta tabbatar wa da Mannir a matsayin wanda yayi nasara.

APPLY NOW!  Mansura Isah ta fashe da kuka lokacin da ta ziyarci gidan yaron da wata mata taiwa Video tana zagin halittar sa.

 

Daga Saddam Halliru Doguwa