Labarai
Ɗalibin Sheikh Abduljabbar yayi mafarki da Sheikh Ibrahim Inyass tare da Manzon Allah.
Ɗalibin Sheikh Abduljabbar yayi mafarki da Sheikh Ibrahim Inyass tare da Manzon Allah.
Na rantse da wanda rai na ke hannun sa, sau biyu Ina Mafarkin Shehu Ibrahim Inyass tare da Manzon Allah (SAW) a lokuta Mabanbanta.
Amma a mafarkin Hasken Manzon Allah aka nuna min da suffar sa a tsaye, ban ga fuskar sa ba. ga Shehu Ibrahim Inyass a gefen sa. Manzon Allah (SAW) ya dara Shehu Ibrahim Tsaho da Kwarjini.
Haka na yi waɗannan Mafarkin sau biyu. Allah shi ne shaida. Tun daga nan na samu yakini Shehu Ibrahim Inyass (Allah ya kara masa yarda) cikakken Masoyin Manzon Allah ne (Sallallahu alaihi wa’sallam).
Duk da ni ba Batijjane bane, Ni dan Ashabul Khafi ne dalibin Malan abduljabbar. (H)
Cewar” Mb Naxeer