Dalibi ya ratsa ƙasashe shida a kan keke don shiga Jami’ar Al-Azhar
Wani ɗalibi ya yi tafiyar kilomita 4,000 a kan keke inda ya keta ƙasashen Afirka ta Yamma, inda ya jurewa kamu da tsananin zafi don samun gurbi a jami’ar da yake buri. Mamadou Safayou Barry ya tashi ne daga ƙasar Guinea don zuwa mashahuriyar jami’ar Al-Azhar ta ƙasar Masar a watan Mayu, da fatan … Read more