Shugaban ECOWAS bola Tinubu ya sakawa Nijar Dokoki
Gaskiya ina fahimtar akwai gyara ko kuskure a matakan da ECOWAS ta ‘dauka akan lamarin juyin Mulkin kasar Nijar. ‘Kungigar hadin kan cigaban kasashen Africa ta Yamma (ECOWAS) ko CEDEAO da Faransanci, wanda shugaba Tinubu na Nigeria yake shugabanta, abinda nake fahimta shine: 1. Kuskure ne a lokaci guda ECOWAS ta saka Economic Sanctions … Read more