Makamin da Rasha ta harba ya kashe mutum 7 ya jikkata 144 –
Mutum bakwai ciki har da wata yarinya ‘yar shekara shida sun mutu, yayin da Rasha ta harba wani makami mai linzami kan wani ɗakin wasanni a birnin Chernihiv da ke arewacin Ukraine da safiyar Asabar, kamar yadda hukumomin ƙasar suka bayyana. Yan sanda sun ce yara 15 na cikin mutum 144 da suka raunata, … Read more