Girgizar kasa ta kashe sama da mutum 820
Girgizar kasar ta yi kamari ne a wani yanki mai tsaunuka mai nisan kilomita 71 da garin Marakesh a cewar hukumar kula binciken yanayin kasa ta Amurka. Da misaflin karfe 23:11 na agogon kasar ne watau karfe (22:11 GMT) girgizar kasar ta faru. An kuma sake samun girgiza kasa mai karfin maki 4.9 … Read more