Labarai
Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsarin mota a yau Juma’a.
Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsàrin mota a yau Juma’a.
Mawakin ya gamu da tsautsàyin ne a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukan jiragen sama.
Hadiminsa a bangaren yada labarai, Rabi’u Garba Gaya ya ce mawakin na cikin koshin lafiya.
Allah ya kiyaye na gaba. Amiiiin