Yan sandan sun gano mata 26 da ake shirin safara

Yan sandan sun gano mata 26 da ake shirin safara » Alfijir

Yan sandan Kenyan sun gano wasu mata ‘yan asaslin ƙasar Habasha har 26 da masu sarafarar jama’a suka kulle a wani kangon gida a tsakiyar garin Murang’a. Jami’an tsaron ‘yan sandan sun kai samamen a daren ranar Litinin inda suka kutsa kai cikin ƙaramin gidan da aka tsare matan waɗanda suka shafe har tsawon mako … Read more

Najeriya da Kanada za su hada kai don

Najeriya da Kanada za su hada kai don » Alfijir

Shugaban Najeriya ya tattauna ta waya da Firaministan Kanada Justine Trudeau, inda suka duba halin da dimokuraɗiyya ke ciki a Afirka.   Shugaban Najeriya ya tattauna ta waya da Firaministan Kanada Justine Trudeau, inda suka duba halin da dimokuraɗiyya ke ciki a Afirka. A cewar fadar shugaban Najeriya, Bola Tinubu da Mista Trudeau sun amince … Read more

Gwamnan ya ba da umarnin raba shinkafa buhu 40,000 don rage radadi

Gwamnan ya ba da umarnin raba shinkafa buhu 40,000 don rage radadi » Alfijir

Gwamnan jihar Katsina, Umar Dikko Raɗɗa ya ce ya ba da umarnin raba shinkafa buhu 40,000 nan take, ga al’ummar jihar da nufin rage raɗaɗin matsin rayuwa bayan cire tallafin man fetur a Najeriya.   Wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Gwamna Raɗɗa ya ce gwamnatinsa ta sayo shinkafar ne daga … Read more

Yanzunnan Tinubu Ya Bayyana Labari Medadi Ga Yan Nigeria Kan Tallafin Man Fetur

Yanzunnan Tinubu Ya Bayyana Labari Medadi Ga Yan Nigeria Kan Tallafin Man Fetur » Alfijir

Tinubu ya gudanar da shiri na buɗe gidajen mai 9,000 a ranar Litinin domin tallafawa mutane. Gwamnatin Tarayya na nemi shawarar bude ssu cikin sudubu goma da ake da su a karkashin kariyar Najeriya. Gidajen mai zasu yi tasiri wajen rage radadin samar da gas.   Shugaban Hukumar Gas a Najeriya (NGEP), Mohammed Ibrahim ya … Read more

Yadda aka sace mata kimanin Arba’in a Borno

Yadda aka sace mata kimanin Arba'in a Borno » Alfijir

A daren Alhamis ne, ƴan bindiga waɗanda ake zargin mayaƙan Boko Haram ne suka sako matan da suka sace daga wani ƙauye na ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno.   Matan sun isa gida ne cikin tsakiyar dare da ƙyar, cike da gajiya, jigata kuma a galabaice.   Borno, na cikin jihohin da suka fi … Read more