Wasu Kungiyoyi Sun Kona Jar Hula Tare Da Amincewa Da Korar Kwankwaso A NNPP.
Ƙungiyoyin magoya bayan NNPP a Katsina sun amince da korar Kwankwaso tare da shan alwashin ƙona jar hula Gamayyar ƙungiyoyin magoya bayan jam’iyyar NNPP a jihar Katsina sun amince da korar tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar tare da shan alwashin nesanta kansu da hotunansa da kuma ƙone … Read more