Gwamnatin Osun ta soke bikin samun Yancin kan Najeriya
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya soke bikin samun ƴancin kan Najeriya a faɗin jihar. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Olawale Rasheed, ya fitar, ta ce, gwamna Adeleke ya buƙaci ƴan jihar ta Osun da su yi amfani da lokacin wajen yi wa Najeriya addu’ar samun zaman lafiya. “Mu yi amfani … Read more