Labarai

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN: Young Shêikh Yayi Babban Rashi

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Mahaifiyar Young Shêikh Ta Ŕasú

Cikin jimami muké sanar da ku rasúwar mahaifiyar Zakir MS Ali Young Shêikh Zariya Malama Aminatú Muhammad.

“Malama Aminatu Ta rasu a Sańadiyyar haihuwa inda ta haifo ƴan biyu mace dana miji.

“Za’a yi jana’izar ta da misaliń ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma’a a Zawiyyar Shéikh Aliyu Mai Yasin Sabón Layi Tudun Wadan Zariya.

APPLY NOW!  Denmark zata haramta ƙona Alkur'ani Mai Girma

“Muna addu’ar Allah (SWA) yajiƙanta da rahama yasa ta huta.

Kuyi sharing wa yanuwa Musulmi domin ayi Addu’a kuma Ku samu Ladan Yada Alkhairi