BREAKING NEWS LABARAI DAGA JIHAR GOMBE.🗞️✍️
Yan kalaren Gombe masu kwacen waya sun cire masa hannu a Cikin Daren Yau 😢, innalillahi wa’inna ilaihir raj’un
Yanzu Yanzu karfe 10:30 Daga Anguwan Pantami bayan Gidan goje Wasu Yan kwacen waya suka Cirewa Wannan Bawan Allah Hannun baya sun karbi wayan Nashi basu barshi Ba Saida suka cire masa Hannusa 😭
A Gaskiyan Gwamnati da hukomomi kushiga lamarin nan domin hakki yana wuyanku wallahi wallahi Allah zai tambayenku ranar lahira
Allah yabashi lafiya, Allah yakare dukkan bayin Allah daga wadannan yara marassa imani Amin 🙏🙏