INNÀ LILLAHÍ WA’INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN: Young Shêikh Yayi Babban Rashi

INNÀ LILLAHÍ WA'INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN: Young Shêikh Yayi Babban Rashi » Alfijir

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN. Mahaifiyar Young Shêikh Ta Ŕasú Cikin jimami muké sanar da ku rasúwar mahaifiyar Zakir MS Ali Young Shêikh Zariya Malama Aminatú Muhammad. “Malama Aminatu Ta rasu a Sańadiyyar haihuwa inda ta haifo ƴan biyu mace dana miji. “Za’a yi jana’izar ta da misaliń ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma’a a … Read more

Shugaba Biden na fuskantar barazanar tsigewa

Shugaba Biden na fuskantar barazanar tsigewa 29 Satumba 2023, 04:09 GMT Wanda aka sabunta Sa’o’i 2 da suka wuce Ƴan majalisar wakilan Amurka na jam’iyyar Republican sun bayyana ranarsu ta farko ta kaddamar da bincike kan Shugaban ƙasar Joe Biden a matsayin nasara.   Sai dai biyu daga cikin ƙwararrunsu masu bayar da sheda sun … Read more