Labarai

Barazanar tsaro ba zai hana gudanar da zaɓen gwamna a Imo da Kogi da Bayelsa ba – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Tarauyar Najeriya, INEC, ta bayyana cewa duk da matsalolin tsaro da ake fama da su a Jahohin Imo da Kogi da Bayelsa ba zai hana ta gudanar da zabe a ranar 11 ga watan Nuwamba mai zuwa ba.

A farkon wannan wata dai an samu ƙaruwar kalubalen tsaro da suka shafi kashe-kashe da satar jama‘a a waɗannan jihohi uku.

APPLY NOW!  Wace illa juyin mulkin Nijar zai yi wa duniya?

Ba ya ga ƙaruwar matsalolin tsaro, wasu jam’iyyu na ci gaba da zargin juna da haddasa rikice-rikice.

Ku lasta ƙasa don sauraron rahoton Zubairu Ahmad Kasarawa.