Labarai
Babban Bankin Najeriya Ya karyata zan zai Canja Kuɗaɗen kasar
Babban bankin Najeriya na jan hankalin al’ummar kasar kan cewa sakon dake yawo a kafafen sada zumunta da wasu jiridu cewar za a canja Kudaden kasar ba gaskiya bane, kazon gizo ne kawai
Don haka babban bankin ya ke jan hankalin ku da kuyi watsi da wannan zancen, babu kamshin gaskiya cikinsa.
Cikin wata takaitaccen rubutu da suka wallafa a shafin mu na Yanar Gizo, sun tabbatar da cewa ba gaskiya bale.