An Kama Wasu Mata Guda biyu Da Harsasin Bindiga

An Kama Wasu Mata Guda biyu Da Harsasin Bindiga » Alfijir

AN SAN IYAYE MATA DA TAUSAYI   Ba shakka an san iyaye mata da tausayi da jin-kai, sai dai kash ba haka abin yake ba a gurin wadannan matan aure guda biyu Rashida Umar da Rukaiya Ladan   Jami’an ‘Yan sandan sirri sun kama Rashida da Rukaiya a garin Akwanga dake jihar Nasarawa dauke da … Read more

An Sace Kwamishinan ‘yan sanda a Jihar Benue

An Sace Kwamishinan 'yan sanda a Jihar Benue » Alfijir

‘Yan Sanda Sun Tabbatar Da Sace Kwamishina A Jihar Benue   Rundunar ‘yan sandan Jihar Benue ta tabbatar da sace kwamishinan sadarwa, al’adu da yawon shakatawa na Jihar, Mr. Mathew Abo.   BINUWAI, NAJERIYA — Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, Madam Sewuese Kate Anene, a wani takaitaccen sako da ta aike wa … Read more

Yan sanda sun kama wani mutum bisa laifin dukan ƴaƴansa har suka mutu

Yan sanda sun kama wani mutum bisa laifin dukan ƴaƴansa har suka mutu » Alfijir

Ƴan sanda a Thailand sun kama wani magidanci bisa zargin shi da lakaɗa wa ƴarsa tare da wasu ƙananan ƴaƴansa dukan da ya yi sanadin mutuwar su.   Haka nan kuma mutumin, mai suna Songsak Songsaeng ya kashe wasu ƴaƴansa maza ƙanana guda biyu a lokacin da yake auren tsohuwar matarsa.   Waɗannan tuhume-tuhume sun … Read more

Ƴan sanda sun kama mutum 20 bisa zargin garkuwa da mutane

Ƴan sanda sun kama mutum 20 bisa zargin garkuwa da mutane » Alfijir

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Taraba ta ce ta kama wasu mutum 20 bisa zargin yin garkuwa da mutane a faɗin jihar.   Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Abdullahi Usman ya ce, sun kama mutanen ne bayan samun bayanan sirri da samun korafe-korafe wajen jama’a dangane da ayyukan masu garkuwan, da … Read more

Yadda aka yi wa wasu ‘yan mata tsirara a hotunan da AI ya kirkira

Yadda aka yi wa wasu 'yan mata tsirara a hotunan da AI ya kirkira » Alfijir

Mazauna wani karamin gari a kudancin Sfaniya sun shiga cikin wani yanayi na kaduwa bayan da aka gano cewa hotunan tsiraicin ‘yan matan yankin da aka yi amfani da AI sun karade shafukan sada zumunta ba tare da saninsu ba.   An kirkiro hotunan ne ta hanyar amfani da hotunan ‘yan matan na asali sanye … Read more

Wani Bangare na kotun ƙolin Najeriya ya kama da wuta

Wani Bangare na kotun ƙolin Najeriya ya kama da wuta » Alfijir

Wani ɓangare na harabar kotun ƙolin Najeriya da ke birnin Abuja ya kama da wuta a safiyar ranar Litinin.   Shugaban Hukumar agajin gaggawa a Yanklin Birnin Tarayya, Abbas Idris ya tabbatar wa BBC da faruwar lamarin, inda ya ce tuni jami’an kai ɗauki suka isa harabar kotun, sai dai ya tabbatar da cewa lamarin … Read more

Gwamnan Zamfara na zargin Gwamnatin Tarraya da ƙoƙarin hada kai da Yan bindiga domin sulhu

Gwamnan Zamfara na zargin Gwamnatin Tarraya da ƙoƙarin hada kai da Yan bindiga domin sulhu » Alfijir

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bukaci gwamnatin tarayya ta gudanar da cikakken bincike game da wata tattaunawar sulhu a boye da ake yi da Yan bindiga a jihar. Rahotanni sun bayyana cewar tawagar wasu hukumomi da Gwamnatin Tarayya ta aika sun fara tattaunawa da kungiyoyi Yan bindiga ba tare da sanin gwamnatin jihar ba. … Read more