Sojojin Najeriya Sun Kai Hari Kan Rumbunan Ajiye Makaman ‘Yan Kungiyar IPOB
A daidai lokacin da ‘yan awaren da ke rajin kafa kasar Biafra ke ci gaba da neman haddasa tarzoma, jiragen mayakan saman Najeriya sun kai hari a rumbunan adana makamansu a jihohin Imo da Anambra, lamarin da kwararru da mazauna yankin suka yaba da shi. ABUJA, NIGERIA — ‘Yan awaren da ke fafutukar neman … Read more