Labarai

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga ‘Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11)

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11)

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga ‘Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11)

1* Sarauniyar Wajen Gombe÷ Hajiya Dr. Amina J. Mohammed. Mataimakiyar Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya.

2* Magajiyar Gombe÷ Hajiya Fatima Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar, Maidakin Dr. Abubakar Ali Gombe (Dallatun Askira) Kuma Tsohuwar Kwamishinayar Harkokin Mata Na Jihar Gombe.

APPLY NOW!  Sojojin Nijar sun amince da karban Sojojin Mali da Burkina Faso

3* Mai Soron Sarki÷ Hajiya Innayo Alkali Ahmadu. ‘Yar Alkali Ahmadu Joni-joni Kuma Maidakin Alhaji Yakubu Abdullahi (Marafan Ajiyan Gombe/Digacin Unguwar Ajiya)

4* Fulanin Gombe÷ Hajiya Fatima Umar Abubakar. (Gogo) ‘Yar Chiroman Gombe Umaru Abubakar Kuma Maidakin Alhaji Aminu Ibrahim Abdullahi (Ajiyan Gombe/Hakimin Kwami) Babbar Sakatariyar Hukumar SUBEB Na Jihar Gombe.

APPLY NOW!  Shugaba Biden na fuskantar barazanar tsigewa

5* Sarauniyar Gombe÷ Hajiya Zainab Shehu Abubakar (Jamila) ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar Kuma Maidakin Engr. Sa’ad Abubakar Abdullahi (Majidadin Gombe)

6* Annuriyar Gombe÷ Hajiya Aisha Lanti Alkali Ahmadu. ‘Yar Alkali Ahmadu Joni-Joni Kuma Maidakin Dr. Adamu Alkali Usman (Magajin Malam Akko)

7* Kilishin Cikin Gida÷ Professor Maryam Umar Abubakar. ‘Yar Chiroman Gombe Umaru Kuma Maidakin Architect Shehu Abdullahi Dogon Daji.

APPLY NOW!  Ƴan sanda sun kama wani mutum bisa laifin dukan Yarsa har ta mutu

8* Uwar Soron Gombe÷ Hajiya Hafsat Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar Kuma Maidakin Alhaji Dr. Aliyu Modibbo Umar (Danburam Gombe)

9* Zinariyar Gombe÷ Hajiya Amina Alkali Ahmadu. ‘Yar Alkali Ahmadu Joni-Joni Kuma Maidakin Alhaji Abubakar Bello Sabonkudi (Cikasoron Gombe)

10* Giwar Matan Gombe÷ Hajiya Aishatu Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar Kuma Maidakin Major General Abdulrasheed Mohammed Aliyu. rtd. (Sarkin Kudun Gombe)

APPLY NOW!  BABBAR MAGANA: Maciji Ya Cinye kayan aikin Wani Matashi 

11* Gimbiyar Gombe÷ Hajiya Maryam Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar.

Da Fatan Allah Ya Sanya Albarka Ya Taya Su Riko. Allah Ya Jaa Zamanin Sarki Ya Kara Wa Sarki Lafiya.

 

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » AlfijirMai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga 'Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) » Alfijir