Abin da ya kamata ku ci idan kuna son yin ƙiba

Abin da ya kamata ku ci idan kuna son yin ƙiba ASALIN HOTON,GETTY IMAGES 27 Satumba 2023 Yayin da mutane da dama suke burin sirancewa, akwai waɗanda suke rayuwa cikin ƙunci saboda rama da rashin ƙiba. Masana lafiya sun bayyana cewar rama ba matsala ba ce, sai idan ta danganci yanayi irin na tsananin rashin … Read more

Sojojin Najeriya Sun Kai Hari Kan Rumbunan Ajiye Makaman ‘Yan Kungiyar IPOB

Sojojin Najeriya Sun Kai Hari Kan Rumbunan Ajiye Makaman ‘Yan Kungiyar IPOB » Alfijir

A daidai lokacin da ‘yan awaren da ke rajin kafa kasar Biafra ke ci gaba da neman haddasa tarzoma, jiragen mayakan saman Najeriya sun kai hari a rumbunan adana makamansu a jihohin Imo da Anambra, lamarin da kwararru da mazauna yankin suka yaba da shi.   ABUJA, NIGERIA — ‘Yan awaren da ke fafutukar neman … Read more

Kana Son Ƙara Ƙiba? Gah Abunda yakamata Kayi

Kana Son Ƙara Ƙiba? Gah Abunda yakamata Kayi » Alfijir

Yayin da mutane da dama suke burin sirancewa, akwai waɗanda suke rayuwa cikin ƙunci saboda rama da rashin ƙiba.   Masana lafiya sun bayyana cewar rama ba matsala ba ce, sai idan ta danganci yanayi irin na tsananin rashin son cin abinci da kuma cutar raunin ƙashi.   Abinci mai ɗauke da sindarai masu inganci … Read more

Wani baturen Birtaniya yayi lalata da karnuka

Wani baturen Birtaniya yayi lalata da karnuka » Alfijir

Wani sanannen mai nazari kan rayuwar kadoji ɗan asalin Birtaniya ya amsa tuhumar da ake yi masa ta yin lalata da dabbobi da kuma mallakar abubuwan da suka jiɓanci cin zarafin yara.   Wata kotu a ƙasar Australiya ce ta saurari ƙarar, kan cewa Adam Britton ya ɗauki bidiyon kansa yana azabtar da gwamman karnuka … Read more

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga ‘Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11)

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga ‘Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) 1* Sarauniyar Wajen Gombe÷ Hajiya Dr. Amina J. Mohammed. Mataimakiyar Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya. 2* Magajiyar Gombe÷ Hajiya Fatima Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar, Maidakin Dr. Abubakar … Read more