Cristiano Ronaldo Yana Burin Zuwa Dakin Ka’aba

DA DUMI DUMINSA: Fitaccen ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin ƙasar Saudiyya suka hana shi zuwa Masallacin Harami don ya yi ido huɗu da ɗakin Ka’aba, Ronaldo ya ce tunda ya fara buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al-naseer yake ta so ya ziyarci ɗakin Allah don ganewa … Read more

Abubuwan da za su sa auren ku ya yi karko

Baya ga mutuwa da yunwa, waɗanda ɗan Adam ya kasa yi wa kansa maganinsu, akwai kuma mace-macen aure duk da ɗumbin litattafai da maƙaloli da wa’azuzzuka da ake yi da zimmar magance ta.   A kowace rana akan ɗaura dubban aure ko fiye da haka a cikin kusan kowace al’umma a duniya. Sai dai yayin … Read more

BAN TAƁA SAMUN NAMIJIN DA YA ƊANƊANA MIN DAƊIN SOYAYYA KAMAR DR. SHAREEF -AL-MUHAJIR BA, CEWAR MURJA KUNYA.

BAN TAƁA SAMUN NAMIJIN DA YA ƊANƊANA MIN DAƊIN SOYAYYA KAMAR DR. SHAREEF -AL-MUHAJIR BA, CEWAR MURJA KUNYA   Fitacciyar jaruma a shafin Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewa ba ta taɓa sanin daɗin soyayya ba sai da ta haɗu da Shehin Malami Dakta Sharif Al-Muhajir. “Ban taɓa samun namijin da ya ɗanɗana min … Read more