Rasha za ta kammala samar wa Najeriya jiragen yaki
Rasha na shirin kammala samar da jiragen yaki masu saukar ungulu na Mi-35 guda 12 ga Najeriya, kamar yadda wani jami’i ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar, Rian, a wajen taron Rasha da Afirka da ke gudana a Rasha. Dmitry Shugaev, shugaban ma’aikatar tarayya ta Rasha kan fasahar aikin soji da tsaro, ya ce … Read more