Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga ‘Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11)
1* Sarauniyar Wajen Gombe÷ Hajiya Dr. Amina J. Mohammed. Mataimakiyar Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya.
2* Magajiyar Gombe÷ Hajiya Fatima Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar, Maidakin Dr. Abubakar Ali Gombe (Dallatun Askira) Kuma Tsohuwar Kwamishinayar Harkokin Mata Na Jihar Gombe.
3* Mai Soron Sarki÷ Hajiya Innayo Alkali Ahmadu. ‘Yar Alkali Ahmadu Joni-joni Kuma Maidakin Alhaji Yakubu Abdullahi (Marafan Ajiyan Gombe/Digacin Unguwar Ajiya)
4* Fulanin Gombe÷ Hajiya Fatima Umar Abubakar. (Gogo) ‘Yar Chiroman Gombe Umaru Abubakar Kuma Maidakin Alhaji Aminu Ibrahim Abdullahi (Ajiyan Gombe/Hakimin Kwami) Babbar Sakatariyar Hukumar SUBEB Na Jihar Gombe.
5* Sarauniyar Gombe÷ Hajiya Zainab Shehu Abubakar (Jamila) ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar Kuma Maidakin Engr. Sa’ad Abubakar Abdullahi (Majidadin Gombe)
6* Annuriyar Gombe÷ Hajiya Aisha Lanti Alkali Ahmadu. ‘Yar Alkali Ahmadu Joni-Joni Kuma Maidakin Dr. Adamu Alkali Usman (Magajin Malam Akko)
7* Kilishin Cikin Gida÷ Professor Maryam Umar Abubakar. ‘Yar Chiroman Gombe Umaru Kuma Maidakin Architect Shehu Abdullahi Dogon Daji.
8* Uwar Soron Gombe÷ Hajiya Hafsat Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar Kuma Maidakin Alhaji Dr. Aliyu Modibbo Umar (Danburam Gombe)
9* Zinariyar Gombe÷ Hajiya Amina Alkali Ahmadu. ‘Yar Alkali Ahmadu Joni-Joni Kuma Maidakin Alhaji Abubakar Bello Sabonkudi (Cikasoron Gombe)
10* Giwar Matan Gombe÷ Hajiya Aishatu Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar Kuma Maidakin Major General Abdulrasheed Mohammed Aliyu. rtd. (Sarkin Kudun Gombe)
11* Gimbiyar Gombe÷ Hajiya Maryam Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar.
Da Fatan Allah Ya Sanya Albarka Ya Taya Su Riko. Allah Ya Jaa Zamanin Sarki Ya Kara Wa Sarki Lafiya.