Anfani da fetur a Najeriya ya ragu kashi 35 cikin 100
Hukumar kula da harkokin da sarrafawan tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA ta ce yawan man fetur da ake amfani da shi a ƙasar a kowacce rana ya ragu zuwa lita miliyan 46.34, sabanin 65M sakamakon cire tallafin man fetur da gwamnatin ƙasar ta yi. Shugaban hukumar, Ahmed Farouk, ne ya bayyana … Read more