LABARI MAI DADI: Shinkafa da sauran kayan masarufi da ake shigowa dasu daga kasashen waje za suyi arha a Najeriya.
LABARI MAI DADI: Shinkafa da sauran kayan masarufi da ake shigowa dasu daga kasashen waje za suyi arha a Najeriya.

LABARI MAI DADI: Shinkafa da sauran kayan masarufi da ake shigowa dasu daga kasashen waje za suyi arha a Najeriya.
CBN ta cire takun-kumin shigo da abubuwa guda 43 a Najeriya, ta kuma yi alkawarin za ta rinka bawa masu shigowa da abubuwan Dala domin samun saukin farashi.
A bisa dukkannan alamu shinkafa da sauran kayan abinci da ake shigowa da su daga kasashen waje za suyi sauki.
Ga jerin abubuwan da CBN ta amince a dinga shigowa dasu daga kasashen waje;
1. Rice
2. Cement
3. Margarine
4. Palm kernel
5. Palm oil products
6. Vegetable oils
7. Meat and processed meat products
8. Vegetables and processed vegetable products
9. Poultry and processed poultry products
10. Tinned fish in sauce (Geisha)/sardine
11. Cold rolled steel sheets
12. Galvanized steel sheets
13. Roofing sheets
14. Wheelbarrows
15. Head pans
16. Metal boxes and containers
17. Enamelware
18. Steel drums
19. Steel pipes
20. Wire rods (deformed and not deformed)
21. Iron rods
22. Reinforcing bars
23. Wire mesh
24. Steel nails
25. Security and razor fencing and poles
26. Wood particle boards and panels
27. Wood fiberboards and panels
28. Plywood boards and panels
29. Wooden doors
30. Toothpicks
31. Glass and glassware
32. Kitchen utensils
33. Tableware
34. Tiles-vitrified and ceramic
35. Gas cylinders
36. Woven fabrics
37. Clothes
38. Plastic and rubber products
39. Polypropylene granules
40. Cellophane wrappers and bags
41. Soap and cosmetics
42. Tomatoes/tomato pastes
43. Eurobond/foreign currency bond/ share purchases
Muna Addu’ar Allah ya tabbatar mana da wannan lamarin.
Sulaiman Muhammad