Labarai

KADUNA: Balarabe Abbas Ya Maye Gurbin Nasir El-rufai A Matsayin Minista.

Balarabe Abbas Ya Maye Gurbin Nasir El-rufai A Matsayin Minista.

 

Daga Abbakar Aleeyu Anache

 

Shugaban majalisar dattawan Najeriya ne Godswill Akpabio ya sanar da sunayen mutum uku, sunayen sun hada da Balarabe Abbas, Jamila Bio da Olawale Olawande. A matsayin sabbin ministoci 3.

 

Wadanda aka gabatar da sunayen nasu sun hada da Balarabe Abbas Lawal daga jihar Kaduna da kuma

 

Dr. Jamila Bio Ibrahim daga jihar Kwara da kuma Mista Ayodele Olawande daga jihar Ondo.