Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsarin mota a yau Juma’a.

Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsàrin mota a yau Juma’a.

 

Mawakin ya gamu da tsautsàyin ne a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukan jiragen sama.

 

Hadiminsa a bangaren yada labarai, Rabi’u Garba Gaya ya ce mawakin na cikin koshin lafiya.

Allah ya kiyaye na gaba. Amiiiin

See Also  Yan sanda sun kama wani mutum bisa laifin dukan ƴaƴansa har suka mutu