
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Duniyar ilmin Likitancin zaman tayi babban rashi
Mutum na farko daga Arewa wanda ya kure matakin karatun zamani Professor Emeritus Umaru Shehu ya rasu
Professor Emeritus Umar kwarren Likitane da ake cewa babu irinsa a Nigeria ba wai Arewa kadai ba, dan jihar Borno ne, ya rasu yau yana da shekaru 92 a duniya
Muna masa fatan Allah Ya gafarta masa, Ya sa dan Aljannah ne. Amiiin