Labarai

Hon, Mannir Babba Ɗan Agundi Yayi Nasara A Kotu Inda Ta Tabbatar Masa Da Kujeran Sa.

DA DUMI DUMIN SA:

 

Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Mannir Babba Ɗan Agundi A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Kumbotso Dake Kano.

 

Kotun ta yanke shari’ar ne a yau litinin 11/09/2023, bayan samun sahihan hujjoji daga wanda ake tuhuma. Inda ta tabbatar wa da Mannir a matsayin wanda yayi nasara.

 

Daga Saddam Halliru Doguwa

See Also  An Kuma: Sojojin Gabon sun ce sun yi juyin mulki