Labarai

Gudun Motsa Jiki sau biyu a mako yana maganin cutar damuwa – Bincike

Gudun sassarfa sau biyu a mako yana maganin cutar damuwa - Bincike Masana ya gano Tarin Alfanu da Gudun yakeda GA lafiyar mutun

Gudun Motsa Jiki nada muhimmanci a Wani sabon bincike da aka yi a Netherlands ya nuna cewa gudun sassarfa Wato 4 4 T, Four Fouty na motsa jiki tare da jama’a sau biyu a mako, kusan daidai ya ke da amfani da maganin cutar damuwa ko kunci

Tasirin Gudun Motsa Jiki

Gwajin da aka yi a kan wasu mutane 140 da ke fama da lalurar damuwa ko kuma ta fargaba da aka basu zaɓi a kan su rinka irin wannan motsa jiki na gudun sassarfa, ya nuna cewa kashi 40 cikinsu sun fara samun sauki daga lalurar da ke damunsu.