Labarai

Dan Arewacin Najeriya Ya Kafa Kyaukyawan Tarihi a University Putra Malaysia (UPM)

Abun alfahari Dan jihar Bauchi ya kafa kyaukyawan tarihi a Universiti Putra Malaysia (UPM).

 

Dalibi Dan jihar Bauchi Umar Ahmad. Ya samu kyautan Dalibi mafi kokari da ya kafa tarihi kammala Master’s da PhD a matsayi Dalibi mafi kwazo a jami’ar Da ya fita da (Distinction) A dukkan karatun da yayi,

 

Jami’ar ta karrama shi a matsayin Dalibi mafi kwazo da Jami’ar ta samu

 

Dr. Ahmad yayi MSc a Anatomy (Cancer) ya samu distinction ya ku yi PhD in Genetics (Cancer)

 

Malaysian University sun karrama shi ne da Honored Umar Ahmed ( Best Alumni Achievement Award.)

 

Amadadin hukumar gudanarwa na kamfanin Labari Daga Bauchi Media muna mika sakon taya murna ga alumma Nijeriya da kuma gida Bauchi da mutanen karamar hukumar Misau.

 

Muna kuma kira da a samu karfafa masa gwiwa daga hukumomi a jihar Bauchi Domin jihar ta kara cin gajiyar wannan Baiwa da Allah yayi masa.