Daga Bakin Mai Ita tare da Daddy Hikima wato Abale na film din Aduniya Hausa Series
Daga Bakin Mai Ita na wannan kawo tare da Dadi Hikima wato Abale, wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan mako muna kawo muku maimaicin kashi na 61, shiri ne da ya tattauna da Adam Abdullahi Adam, wanda ake yi wa laƙabi da Abale, tauraro a masana’antar Kannywood.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a fina-finai.
ku cigaba da bibiyan shafin Alfijir Hausa domin samun labarai da sabbin Bidio yanzu mun dawo bakin Aiki In sha allah