
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN
Allah ya yiwa Sanata Dr. Bello Maitama Yusuf CON, ( Sardaunan Dutse ) Rasuwa A birnin Kano, ya rasu Bayan Fama da gajeriyar rashin lafiya.
Sanata Bello Maitama Yusuf yayi sanata a jihar Jigawa, wanda ya bada gudumawa wurin taimakawa jama’an jihar sa ta Jigawa.
Muna Addu’ar Allah Ya jikansa Rahama.