Labarai

Allah Ya Yiwa Hajiya Farida Sani Ɗiso Rasùwa, Tsohuwar Matar Sarkin Daura Wacce Akafi Sani Da Giwar Sarkin Daura.

INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN.

Masarautan Daura Tayi Rashi.

Allah Ya Yiwa Hajiya Farida Sani Ɗiso Rasùwa, Tsohuwar Matar Sarkin Daura Wacce Akafi Sani Da Giwar Sarkin Daura.

Muna mika sakon ta’azziya ga daukacin al’ummar musulmai musamman masaraukan Daura bisa wannan rashi.

Allah Ya Jikanta Da Rahama. Amin

APPLY NOW!  Sojojin Nijar 17 sun hallaka a sakamakon harin ta'addanci