
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Ɗalibin Jami’ar Gwamnatin Tarayya Dake Dutsinma A Jihar Katsina Ya Rasu
Allah Ya Yi Wa Abubakar Nasiru Barda, Wanda Ɗalibi Ne Dake Aji Biyu Kuma Yana Karanta Kimiyyar Na’ura Mai Kwaƙwalwa A Jami’ar Gwamnatin Tarayya Dake Dutsinma A Jihar Katsina Rasuwa, Jiya Alhamis.
An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidan Mahaifinsa Dake Filin Samji, Cikin Garin Katsina.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!. Amiiin 🤲🙏🙏
Daga Jamilu Dabawa, Katsina